Bakatatan About this soundBakatatan  na mufin wani abu da zai faru batare da kasani ko kazata ya zoma kai tsaye.[1]

Misalai gyarawa

  • Mai talla ta shigo gida bakatatan
  • Na ganta a gabana bakatatan

Fassara gyarawa

  • Turanci: Sudden

Manazarta gyarawa

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,180