Ɗingisa About this soundƊingisa  Tafiya da akeyi ahankali saboda rauni ko raunana. [1]

Misalai gyarawa

  • Tsohuwar tana ɗingisa wa.
  • Tanko yana ɗingisawa sanadiyyar hatsari.

Fassara gyarawa

  • Turanci: Limp

Manazarta gyarawa