FawaAbout this soundFawa  sana'ar yanka dabbobi.[1]

wani mai sana'ar fawa a kasuwa

Misalai

gyarawa
  • Sarkin fawa yayi yanka a mahauta

Karin Magana

gyarawa
  • Fawa biyu tana raba hankalin ƙuda
  • Da ganin sarki fawa sai miya tai zaki
  • Turancin ungulu sai sarkin fawa

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,21