Godiya About this soundGodiya  kalar ce da ake amfani da ita wajen nuna farin ciki ko kuma jin dadi idan aka maka wani abu najin daɗi.

Misalai gyarawa

  • Dole mutane su godewa Muhammad.
  • Godiya ta tabbata ga Allah.

fassara gyarawa

  • Turanci: thanks
  • Larabci: شكر

Godiya ma'anar ita ce macen doki

Example gyarawa

  • Female horse