Kintsa About this soundKintsa  Kalmar tana nufin  shirya wa ko kumi sailing yunkurin shirin yin wani abu. [1] [2]

Misalai gyarawa

  • Habibu ya kintsa tsaf don tafiya zuwa Kano
  • Kintsa mu tafi gida

Fassara gyarawa

  • Turanci: Pack-up

Manazarta gyarawa

  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66
  2. https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=kintsa