Mago About this soundMago  Mago wani irin doki mai launin ruwan kasa.  [1]

Misalai

gyarawa
  • Mago na wajen waziri ya mun kyau matuƙa
  • Waziri na kiwon magon doki

Fassara

gyarawa
  • Turanci: palomino

Manazarta

gyarawa
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84