Barka da zuwa!
Hausa Wiktionary
Hausa/هَوُسَا - Barka da zuwa!

Maraba! Idan kuna kwaɗayin taimakawa domin rubuta littafin ƙamus ta bayanai a cikin harshen Hausa, to zaku iya taimakawa a nan. Wannan ƙamus ne wanda ke samar da ma'anonin kalmomi a cikin harshen Hausa a kyauta ga kowa dake son karantawa ko koyo.

Wannan shafin zai taimake ku domin kirkirar kalmomi taré da ma'anonin su a harshen Hausa wanda a yanzu haka akwai adadin kalmomi guda 3,131. (Domin neman yadda zaku taimaka, kuna iya tuntubar mu a Tattaunawa, ko idan kuna son kuyi amfani da haruffan Larabci ko ta Farsi.) Domin karin bayani shiga Babban shafin manhajar Wikipedia


Jumma'a 17 Mayu 2024 Article #3,131 :

16 Mayu 2024

  • 16:5416:54, 16 Mayu 2024Hamami (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 397]Shehu Syo (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Hamami''' {{Audio|Hamami.ogg|Hamami}} Abu mara daɗin ƙamshi da kum ɗanɗano mara dadi musamman abun da yafara lalacewa. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,50</ref> ==Misalai== * Kunun ya ɓaci sai uban hamami. * Ina buɗe abincin sai hamami kawai. ==Fassara== * Turanci: '''Acrid''' == Manazarta == Category:Yanayi")

Domin sauran haruffan Hausa, zaka iya kwafa daga wadannan: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ (boko; duba Bisharat dan sun haruffan) ko haruffan Ajami, ڢ ڧ ڟ ٻ .