Mara-tausayi About this soundMara-tausayi  Kalmar na nufin mutun mai kaushin zuciya. [1]

Misalai gyarawa

  • Sojan mara-tausayi ne
  • Aikin Kisa sai mara-tausayi

Fassara gyarawa

  • Turanci: Merciless

Manazarta gyarawa

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,170