Yadda ake haihuwar dan-adam daga mahaifar mahaifiyarsa

Hausa gyarawa

Asalin Kalma gyarawa

Hai

Furuci gyarawa

Suna (n) gyarawa

Haihuwa na nufin yanayin na karuwa ta hanyar samar da jariri ko jinjira irin jinsin iyayensa, walau namiji ko kuma mace.[1]

Aikatau (v) gyarawa

Haihuwa a aikace na nufin yanayi da mace ke nakuda don samar da jariri

Misali gyarawa

  • Aisha ta haihu
  • yanayin ta ya nuna ta kusan haihuwa

Kalmomi masu kusancin ma'ana gyarawa

Kalmomi masu akasin ma'ana gyarawa

Turanci gyarawa

  • Birth

Manazarta gyarawa

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 5–7. ISBN 9789781601157.