hatsi
Hausa gyarawa
Hatsi na nufin dukkanin amfanin gona da akan shuka su kafin su fito suke tsurowa kuma idan an girbe su akan kira su da abinci kamar Gero, Masara, Dawa dadai sauransu
Noun gyarawa
hatsī m. Abinci
Pronunciation gyarawa
Derived Terms gyarawa
Translations gyarawa
English: millet
French: mil