Hausa gyarawa

Noun gyarawa

jìkī m, pl. jikuna

Pronunciation gyarawa

Derived terms gyarawa

Translations gyarawa

English: body

French: corps m

German: Körper m

Katafanci: vam

Proverbs gyarawa

Da kunne ya ji, da jiki ya tsira.

Jiki magayi.

Shekaru ba su faɗi ƙasa sai a jiki.