Allon bango

Allon Bango Allon wani abune wada ake an fanidashi wajen koyarda dallibai Ana anfani da shine waje rubutu amakaranta Yanda ake allon bango anayin shine da siminti dakuma yashi ajikin bango ake yabashi bayan yabushi anazuwa ai Mashi bakin abu ajikin sa wasu sukan shafa Mashi bakin better domin yayi baki