Cyber Crime Break (CCB) (help·info) wani ƙungiya ce ta ba da tallafi da wayar da kan jama'a a fannin kariya daga laifukan intanet, musamman ga mata da matasa.[1] An kafa ta ne a shekarar 2024, tare da manufofi na inganta tsaro a duniya na dijital da kuma ba da goyon baya ga waɗanda suka fuskanci cin zarafi a intanet. CCB tana gudanar da taruka, horo, da haɗin gwiwa da hukumomin tsaro don magance laifukan intanet da tabbatar da adalci ga waɗanda suka zama sanadiyyar laifukan. [2] [3]

Cyber Crime Break

Misali: Cyber Crime Break tana aiki tukuru wajen ƙarfafa mata da matasa don kare kansu daga hare-haren intanet.

Manazarta

gyarawa

 Cyber Crime Break