Karatu
Hausa
gyarawaAikatu
gyarawaBayani
gyarawaKaratu Ma'ana karanta alamomin da ke wkiltar magana a wani abu da aka rubuta. Misali, littafi, Kan allo, takarda da sauransu.[1]
Misali
gyarawa- Malami yana koyawa ɗalibai karatu.
- Wa zai iya karanta min abinda aka rubuta.
Fassara
gyarawa- Turanci:Reading
Manazarta
gyarawaFassara
gyarawa- English: reading