Dukkan logs na bayyana
Combined display of all available logs of Wiktionary. You can narrow down the view by selecting a log type, the username (case-sensitive), or the affected page (also case-sensitive).
- 13:32, 31 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page kulawa (Created page with "==gawayi== Wani abin haɗa wuta ne da ake samar dashi daga itace, ana yin girki dashi ana kuma guga dashi asa a dutsen guga.")
- 12:25, 23 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page tsinken tsifa (Created page with "==tsinken tsifa== Wani kalan tsinke ne da ake samar dashi daga karfe, wanda mata ke amfani dashi wajen tsefe kitso da yike kan su.")
- 12:03, 23 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page shambo (Created page with "==shamsi== Wani nau'in kayan miya ne da ake miya dashi, beda yaji sosai kamar attarugu, yana yanayi da tattasai.")
- 17:25, 22 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page doguwar riga (Created page with "==doguwar riga== Riga ce da mata ke dinkawa har ƙasa se dankwali.ana dinka ta fitet gwan ko kuma doguwa me fadi kawai.")
- 17:23, 22 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page siket (Created page with "==siket== Wani nau'in sutura ne da mata ke din kawa suna sawa. Ana kiran shi riga da siket riga daban siket daban se dankwali.")
- 17:08, 22 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page kular abinci (Created page with "==kular abinci== Wani mazubin abinci ne da ake zuba abinci acikin sa domin kada ya huce. Yana da rikon zafi")
- 16:48, 22 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page donot (Created page with "==donot== Wani nau'in kayan ciye ciye me me dadi kamar biredi. Wanda ake yinsa da fulawa da yis da suga da mai . Ana sa ma amare a garar aure")
- 16:45, 22 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page dubulan (Created page with "==dubulan== Wani nau'in kayan ciye ciyen mata da yara ne wanda ake hada ma amare a cikin garar aure. Ana yinshi da fulawa a soyashi da mai se a saka suga.")
- 16:20, 22 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page kilina (Created page with "==kilina== Ana amfani da ita wajen goge rubutu in ansami matsala , amma rubutun wanda akayi da fensir.")
- 16:14, 22 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page dutsen goge ƙafa (Created page with "==dutsen goge ƙafa== Wani nau'in dutse ne da ake amfani dashi a goge kafa domin a rabu da kaushin ƙafa.")
- 16:12, 22 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page niƙabi (Created page with "==niƙabi== Wani abun rufe fuska ne da mata ke dorawa saman hijjaban su domin rufe fuskokinsu a addinin Musulunci.")
- 16:10, 22 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page mandulan madara (Created page with "==mandulan madara== Yana daya daga cikin kayan zaƙi na ciye ciyen mata da yara ƙanana. Ana samar dashi ta hanyar madara da suga se kuma kala. Ana mulmulashi dogo ba kamar tuwon madara ba")
- 16:08, 22 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page Gullisuwa (Created page with "==Gullisuwa== Ana samar da ita ne ta hanyar madara da siga.kayan ciye ciye ne ba mata da yara.")
- 16:06, 22 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page ilokan madara (Created page with "==Ilokan madara== Wani abin zaƙi ne me daɗi da ake yinshi da madarar gwangwani ta ruwa a haɗa shi tare da mangyada se su samar da ilokan.")
- 16:04, 22 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page tuwon madara (Created page with "==tuwon madara== Madara ce ake hada ta da siga a dafa sigar se a sa madara a tuka ya koma tuwo se ayanka shi ana sha")
- 16:02, 22 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page mazarkwaila (Created page with "==mazarkwaila== Siga ce da ake samar da ita ta hanyar rake, wacce ake shan koko da ita . Tana yanayi da zuma.")
- 16:01, 22 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page madarar waken suya (Created page with "==madarar waken suya== Waken suya ne ake nika shi a maidashi kamar yoghurt ana shan fura dashi ana kuma sha da kwakwa.")
- 15:52, 22 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page bokitin karfe (Created page with "==bokitin karfe== Bokiti ne wanda aka yishi da akarfe, wanda ake amfani dashi wajen aiki da kuma dibo ruwa.")
- 15:49, 22 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page ludayin duma (Created page with "==ludayin duma== Ludayi ne na mutanen ɗa.zamanin kakanni amma har yanzu a kwai shi a wasu wuraren.")
- 15:47, 22 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page maganin sauro (Created page with "==maganin sauro== Magani ne da ake kunna wa domin ya kashe sauro aji daɗin barci.")
- 12:39, 22 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page kwalkwulato (Created page with "==kwalkwulato== Wata yar karamar na'ura ce da yara ke amfani da ita a makarantun domin yin lissafi. Ana amfani da ita a shago, domin kasuwanci.")
- 12:36, 22 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page manshafawa (Created page with "==manshafawa== Mai ne da ake amfani dashi a shafa a jiki domin kar jiki ya bushe.fata tayi kyau.")
- 12:30, 22 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page safan Kafa (Created page with "==safan kafa== Safa ce da ake sawa a ƙafa kaɗai, domin aji Dumi kuma a killace kafar daga datti.")
- 08:53, 20 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page sanɗa (Created page with "==sanɗa== A hausance kamar tafiyar barawo, mutm ye tafiya a hankali ba tare da anji motsin sa ba.")
- 08:50, 20 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page wulakanci (Created page with "==wulakanci== Na nufin abu mara kyau, mara daɗin jih, kamar ka nuna ma wanda yake ƙasa da kai be kai matsayin ka ba. Kana hantarar mutane. Ko kuma a mutum ye mutuwa mara kyau ( shine ake cema mutuwar wulakanci)")
- 08:47, 20 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page karayar arziki (Created page with "== karayar arziki== A hausance yana nufin mutum ya sami matsala a kasuwancin da ko noma, ya sami matsala a dukiyar sa")
- 08:40, 20 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page zane (Created page with "==zane== Wani tsaga ce da ake yima mutane a fuskokin su. Wasu daga cikin Yaren hausawa suna yinsa, haka yarbawa, Gobirawa da sauran su.")
- 19:40, 17 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page zabaya (Created page with "==zaba ya== A hausance yana nufin mutane masu kalar fari, wanda farin jikin su yayi yawa. Jikin su duk gashi, gashin kuma ja.")
- 19:30, 17 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page kaluwa (Created page with "==kaluwa== Wata bishiyar ɗorawa ce dake samar da yaya , masu zaki , ana shan su kuma ana mai dasu gari, ana amfani dashi a abubuwa iri iri. Bayan ansha ana amfani da kwallon cikin shi wajen yin daddawa, wacce ake sawa a miyar tuwo kuma ai girki da ita .")
- 19:25, 17 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page zaƙi. (Created page with "==zaƙi== A Hausa yana nufin duk wani abin sha ko ci wanda yake da ɗandanon siga a cikin sa. Kamar su: lemun zaƙi, zuma, siga,rake,ayaba,gwanda,kankana da sauran su. ==Misali== 1 yaro yana shan lemun zaƙi 2 musa yana shan rake me zaƙi")
- 19:08, 16 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page naja (Created page with "== Naja== Suna ne na yanka a kasar hausa cikakken sunan shine naja'atu ==Naja== Kalmace dake nuni da cewa idan akace ka jah abu kamar igiya se wani yace rikemin ka jah, amsar da zaka bada itace naja maka")
- 19:05, 16 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page tumaki (Created page with "==Tumaki== Yana nufin dabbobi ko kuma awakai da ake kiwo irin su tunkiya, ƙadduwa(jar akuya) . Jerin gwanon awakai sune ake musu jam,i a kira su da tumakai. == Tuma== Yaro idan yana kuka,ya fadi a kasa, ya tashi ya sake komawa kamar yanda Yan bori keyi shine ake kira da tuma ƙasa. ==Tumakai== Shima duk yana nufin awakai da yawa ake musu jumla akira su da tumakai, dabbobi")
- 18:59, 16 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page al,ada (Created page with "==Al'ada== A Hausa takunshi ma,ana biyu ne. Al,ada na Hausawa akan abinda ya shafi yaren Hausa. ==Al'ada==( period) Wani jini ne da yike zuwa ma kowace mace wacce ta balaga takai shekarun farawa aduk karshen wata. Shine hausawa ke kiranshi da jinin al'ada.")
- 18:23, 16 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page saminaka (Created page with "==saminaka== Gari a jahar Kaduna Nijeriya Kalmar saminaka a hausan ce tana nufin, kayi sana,a ka sami riba . To ka saminaka kenan daga baya sana,arka.")
- 18:11, 16 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page Ru-gaa (Created page with "==Ruga== Na nufin mutum ya ruga da gudu. Ba kamar tafiya ba ,ana nufin kai sauri ka haɗa da gudu ==Misali== 1 Fatima ruga ki sayomin ashana 2 yaro ya ruga da gudu")
- 18:09, 16 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page ruga (Created page with "==Ruga== Karamin gari ne wanda fulani ke zama a cikin sa ana kiran sa da rugar Fulani.gari ne da ya kunshi fulani zalla kuma anfi samun shi a cikin daji . Basu fiye zama cikin mutane ba sedai a daji. ==Misali== 1 rugar ardo Bello akwai shanu 2 Musa ya tafi rugar su")
- 18:05, 16 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page tuƙa tuka (Created page with "==tuƙa tuƙa== Wani inji ne na nika a kasar hausawa ana kiranshi da tuƙa tuƙa Yana kuma nufin famfo na ɗiban ruwa ko kuma rijiya da ake kiran ta da rijiyar tuƙa tuƙa == Misali== 1 rabi ta debo ruwa a rijiyar tuƙa tuƙa 2 Musa yana yasar rijiyar tuƙa tuƙa")
- 18:01, 16 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page tuka (Created page with "== tuƙa== Yana nufin ka tura wani abu yayi tafiya. Yana kuma nufin tubka da akeyi na igiya. Misali 1 kabiru ya tuƙa akori kurar sa( motar daukan ruwan harka) 2 Musa ya tuƙa motar banganshi 3 aminu ya tuƙa babanshi a mashin ɗin sa")
- 17:49, 16 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page itaciya (Created page with " ==Ita ciya== Bishiya ce da ake sarrafa ta ta koma icce domin dafa abinci. Ana kuma maida ta katako domin raftan gini da kuma haɗa kujeru da gadaje a kasar Hausa. Akwai nau'ikan bishiyoyi na itaciya kala kala kamar su bishiyar kaɗanya Misali 1 Abdullahi ya shuka itaciya ( bishiya) ta dabino")
- 17:45, 16 Janairu 2024 Hauwau sulaiman hira gudummuwa created page icce (Created page with "==icce== Icce ko itace yana nufin abinda ake amafani dashi a hura wuta domin dora girki Nau'ikan icce 1 bishiyar kaɗanya ana faskara ta ta koma makamashin wuta abin haɗa wuta domin ayi girki Misali 1 Musa yaje sayo icce 2 isa me faskaren itace 3 fatima tana girki da icce")
- 11:10, 7 Janairu 2024 User account Hauwau sulaiman hira gudummuwa was created automatically