Hausa gyarawa

Bayani gyarawa

ni kalmace ta wakilin suna wanda yake nuna/bada labarin mutumin da yake magana.

Kalmomi masu alaƙa gyarawa

Su Mu Shi Ita Kai Ke Ku

Misali gyarawa

  • Nan ni naganshi.
  • Zezo nan ai, nima zanje.

Fassara gyarawa

  • Turanci: I
  • Larabci:أنا