==Ita ciya==

Bishiya ce da ake sarrafa ta ta koma icce domin dafa abinci. Ana kuma maida ta katako domin raftan gini da kuma haɗa kujeru da gadaje a kasar Hausa.

 Akwai nau'ikan bishiyoyi na itaciya kala kala kamar su bishiyar kaɗanya

Misali 1 Abdullahi ya shuka itaciya ( bishiya) ta dabino