Wani inji ne na nika a kasar hausawa ana kiranshi da tuƙa tuƙa Yana kuma nufin famfo na ɗiban ruwa ko kuma rijiya da ake kiran ta da rijiyar tuƙa tuƙa
1 rabi ta debo ruwa a rijiyar tuƙa tuƙa 2 Musa yana yasar rijiyar tuƙa tuƙa