Ɓata
(an turo daga 'Bata)
Hausa
gyarawaƁata wata gangace ta hausawa wacce ake tanka ta da fafaffen itace tsarkiya ko kwabre, sannan a rufe bakinta da fatar akuya ayi mata ‘kanku a tsuketa da tsarkiya sannan a mata nake. Ana kada ta ne da hannu sannan a rinka yi mata motsa a hammata.[1]
Manazarta
gyarawa- ↑ Anyebe, Adam A.(2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.