Karin magana yanada matukar amfani a yaren Hausa, Domin kuwa duk abinda kaga bahaushe ya kirkira to fa ba hakanan ya kirkireshi a banza ba. Saida ya tsaya yayi tunani sosai akan abin sannan ya kirkireshi.
Duk wani karin magana da kaji an kirkira tofa tabbas yanada cikakkiyar ma'ana. Yanzu misali ace "Abu na gini ba hannu" Kaga idan bakasan ma'anarba zakaita tunanin to menene ke gini ba hannu,Amma kuma idan akace maka ma'anar itace "Fitsari". To fa zakaga cewa eh! Wannan hakane.
Wannan kadan kenan dangane da karin magana a Hausa.
Aminu Sa'eed Malumfashi Amness!