Barka da zuwa!

Hausa Wiktionary, kundi ne dake tattare da kalmomi acikin harshen Hausa tare da ma'anonin su, mutane kamarku ne suke rubuta su, zaku iya taimakawa da rubuta kalmomi da fassara su domin amfanar da ilimi ga kowa.