Ƴan uwantaka

(an turo daga 'Yan uwantaka)

Ƴan uwantaka dangantaka tsakanin mutane biyu wacce ka iya zama ta jini ko kuma abota.

Misali

gyarawa
  • Bandawani dangantaka da shi kawai kukamashi.
  • Munada ƴan uwantaka dashi shiyasa bambari ankama shiba jiya.

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Brotherhood(dan uwa)