Ɓamɓaroki
Ɓamɓaroki Wani irin cutan shuka a inda yake rarike wuri, kamarsu dankali. Ko ɓawon ciwo idan yasoma warkewa. [1]
Misalai
gyarawa- Ɓamɓaroki a jikin masara
- Nayi feshin cutar ɓamɓaroki
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,155