Ɓarza About this soundƁarza  Kalmar tana nufin murza abu da ƙarfe kp katako don yayi laushi.[1]

Misalai

gyarawa
  • Talle tana ɓurza ƙuli-ƙuli.
  • Ladi ta iya ɓurza alkaki.

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Grate

Manazarta

gyarawa