Ɗan-ci-rani
Hausa
gyarawaƊan-ci-rani Samfuri:errorSamfuri:Category handler Matafiyi da ke tafiya daga wani lardi zuwa wani ko tsakanin ƙasashe.[1]
Misalai
gyarawa- Ɗan-ci-rani ya nutse a tekun maliya
- Sani Ɗan-ci-rani ne daga yankin Sakkwato.
Fassara
gyarawa- Turanci: Migrant
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,171