Ɗauka kalma ce dake nuna raba wani abu daga inda yake kai ko a hannu ko a wani abun hawa ko a wani abun turawa da dai sauransu.[1]