Ƙaura
Ƙaura Ƙaura (help·info) shi ne mutum da ke harkar daba ko farauta.[1]
Misalai
gyarawa- An kashe wani kaura a wajen bishi
- Hamza babban kaura ne a garinsu
Manazarta
gyarawaKaura abinda da ake nufi da wannan Kalmar shine kayima wani mutun ba dai dai ba ko kuma yin kuskure ba bisa ka'ida ba
Misali
gyarawa- Sama'ila ya yi kaura a aikinsa.