Ƙididdiga
Hausa
gyarawaƘididdiga bin diddigi domin tantancewa. misali shine "ina daga cikin wanda aka ƙididdige"
Asali
gyarawaDiddigi, wato a bi kowane bayani daya bayan daya. misali: a bi diddigin bayanin.
Larabci: (ƙididdiga)[1]
- Malamin ya ƙididdige lissafin dukanshi.
Fassara
gyarawa- Faransanci:
- Harshen Portugal:
- Ispaniyanci:
- Larabci:
- Turanci: statistics
Manazarta
gyarawa- ↑ Robinson, Charles Henry. Dictionary of the Hausa Language. Cambridge: University Press, 1913. 11.