Bayani

gyarawa

Ƙoƙuwa shine ɗan tuntu/ko ɗan dunƙulen da yake kan hula musamman ƙube. Ana amfani da kalmar domin anuna ƙarshe ko maƙurar abu.

Misali

gyarawa
  • San nan yakai ƙoƙuwar shekarunshi.
  • Ƙoƙuwar hulata tafiya.