Ƙuliƙuli
Kulikuli kulikuli (help·info) Wani irin nau'in abincine da ake haɗashi da gari,sikari, madara da makamantansu akan gasa ko a ƙyafe.[1]
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/c/cf/Layered_chocolate_cake.jpg/230px-Layered_chocolate_cake.jpg)
Misalai
gyarawa- Ta haɗa ƙuliƙuli.
- Naci ƙuliƙuli da lemun kwalaba.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,22