Ƙunshi:suna/aiki Kalma ce dake nuna ado da kwalliya ga Yan mata su ke yin shi ko suke chaba ado dashi a ƙafar su da hannayen su,kama daga lokuta, kamar bikin sallah ko daurin aure.

Misali

gyarawa
  • Suna

Ƙunshi adon ya mace ne. Lantana tana wa ladidi kunshi a ƙafa.