ƘwarƘwara
Ƙwarkwara Ƙwarkwara (help·info) Ƙwarƙwara mace ce da ke zama da namiji amma ba ta kai matsayin matarsa ba ko matansa.[1]
Misalai
gyarawa- An baiwa waziri ƙwarƙwara bayan yaƙin.
- Sarkin yamma nada ƙwarƙwara a gidansa.
Fassara
gyarawa- Turanci (English): Cuncubine
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,45