ƙamus
Hausa
gyarawaLittafi ne na turanci zuwa fassarar Hausa
Asali
gyarawaLarabci: قَامُوس (qāmūs)
Suna
gyarawaƙāmùs (n., j. ƙāmusoshi, ƙāmusoci)[1]
Fassara
gyarawa- Faransanci: dictionnaire
- Harshen Portugal: dicionário
- Inyamuranci: nkowaokwu
- Ispaniyanci: diccionario
- Larabci: قَامُوس (qāmūs)
- Turanci: dictionary[2][3]
- Yarbanci: àtúmọ̀-èdè
Manazarta
gyarawa- ↑ Muhammaed, D. Hausa Metalanguage: Ƙamus na Kebabbun Kalmoni. Ibadan: University Press Limited, 1990. 14.
- ↑ Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 87.
- ↑ Newman, Roxana M. An English-Hausa Dictionary. New Haven: Yale University Press, 1990. 67.