ƙwararre Mutun wanda yazama fitacce a wani fanni na rayuwa da ilimi.[1]

Suna Jam'i. Ƙwararru

Misalai

gyarawa
  • Ya zama ƙwararren dan ƙwallo
  • Musa ƙwararren likita ne
  • Ƙwararren dan sanda na bincike akan ta'addanci

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P61,