Ƴan Mata da Turanci (girls), ma'ana yara mata. Ko kuma macen da bata taba aure ba

Yan matan

Misalai

gyarawa
  • Garin Kano akwai Yan Mata.
  • Yan matasan mata abin nufi wanda basu taba aure ba.

Yan mata basuda kunya

karin Magana

gyarawa
  • Yan Mata adon Gari.


Fassara turanci: Girls