Waƙafi

(an turo daga ,)

Waƙafi (,) ita Alama ce ta dakatawa ta ɗan ƙaramin lokacin da bai wuce mai karatu ya shaƙi nunfashi ba. Yana zuwa a gurare uku sune:

  • Rarraba sunaye
  • Gaɓar jumla
  • Gaɓar magana

Misalai

gyarawa
  • Inada riga, wando, hula da takalma.
  • Naganshi tunda safe, ko ya mutune?

[1]

Manazarta

gyarawa