A-daki-buzu wani nau'in kayan kiɗa ne na hausawa wanda akeyi da fatan rago ko akuya. Akan fafe gora sanan a jeme fatar a cire duk wani gashi se a ɗaura a cinya ana bugawa yana bada sauti ko amo.[1]

Misalai

gyarawa
  • Yara na kiɗa da A-daki-buzun

Manazarta

gyarawa
  1. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN