Hausa gyarawa

A-daki-gora wani nau'in kayan kida ne da hausawa keyi da fatan akuya sai kuma Afafe babban gora a rufesa da fatar Akuya. sannan a ɗaura shi kan tarin rairayi ariƙa buga shi yana bada amo.[1]

Misalai gyarawa

  • Yan tashe suna kiɗa da A-dakin-gora.

Manazarta gyarawa

  1. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.