A cike yananufin azuba abu awani kwano ko roba da dai sauransu kuma yacika damdam.[1]

Misali

gyarawa
  • Botikin nan a cike yake basai anƙaramai ba.
  • karka dauki gorannan acike take da magani.
  • Kai yanzu anguwannan acike take da mutane ba kamar dabace.

Manazarta

gyarawa