A take
Hausa
gyarawaA take ma'ana ɗaukar mataki a lokaci ɗaya batareda shawaraba.[1]
Misalai
gyarawa- daga magana kawai a take ya gaura mata mari.
- bana yin abu a take sainayi shawara.
- Kasan allah bazan yardaba atake za'abiyani kuɗina.
- Kai wazai iya biyan kudinnan atake sai ambincika gaskiya.
Fassara
gyarawa- Turanci; Immedietely