Abada yana nufin wani irin lokaci wanda keda tsowo bayada adadi.[1] [2]

Misalai

gyarawa
  • Aljanna har abada.
  • Ba aure tsakanina da ke har abada.

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,58
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P87,