abarba
(an turo daga Abarba)
Hausa
gyarawaabarba Abarba.ogg (help·info) Wani nau'in kayan marmari ne da kuma mutane suke so kuma suke sha saboda tana Karawa mutum lafiyar zuciya kuma tana narkar da abincin da mutum ya ci yana da kyau mutum yarin ga shan ta
Fassara
gyarawaTuranci: pineapple
Larabci: الأناناس
Faransanci : ananas
Misalai
gyarawa- An yanka abarba da wuƙa.
- Ruwan abarba da ƙamshi.
- Yaya bala yasayawa anti ladi abarba.
Manazarta
gyarawa- ↑ Hausa Dictionary koyan Turanci ko Larabci cikin wata biyu, wallafawa: Muhammad sani Aliyu, ISBN:978-978-56285-9-3