Abdaji
Abdaji na nufin harufa da wasulan Hausa duka. Wasu na ganin ba da wasula ba.[1]
Misalai
gyarawa- Malami na koya dalibai darasi akan abdaji
Manazarta
gyarawa- ↑ Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.