Abin-kunya na nufin duk wani abu da ka iya jawo ɓacin sunan ɗan adam. Shame. [1]

Misalai gyarawa

  • Yarinyar Lado tayi Abin kunya ta aje cikin shege
  • Ƙanin abokina yasata ƙuɗin sirikin sa jiya da yamma wannan abunkunya har ina.

Manazarta gyarawa

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.