Abinsha rukunin kayan abinci na ruwa ruwa. Dukkan wani abu na sha mai Tsararo.[1]

Abinsha na gwangwani

A wata Fassarar kuma ana haɗa Abinsha har da kayan hayaƙi kamar irin su Taba da Shisha.

Misalai

gyarawa
  • Ruwa
  • Koko
  • Madara
  • Kunu
  • Shayi
  • Barasa
  • Lemu
  • kankana
  • Abarba

Manazarta

gyarawa