Adawa
Adawa nuna ƙin amincewa da wani abu kokuma nuna rashin goyon baya akan wani abu. [1] [2]
Misali
gyarawa- Yan adawan siyasa suna yawan rikici da juna.
- Gaskiya inada ƴan adawa daga nazibarda wannan damar har ammin cha.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,119
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,191