Agaji
Hausa
gyarawaMisali
gyarawa- Ga masu bada agajin gaggawa.
- Motan agaji tazo.
- Kai kuzo muje gawasu mutane suna neman agajin gaggawa.
- Allah na agazan bayinsa
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,148
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,228