Agola
AgolaAgola (help·info) Na nufin ɗa ‘ya da mata ta haifa a wani gidan ta taho dashi wani gidan. Step-child [1]
Misali
gyarawa- Audu ya aurar da agolar yarshi
- Ita bayarinyar babammu bace agolace
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.