Agurguje yana nufin da sauri cikin hanzari.[1]

Misali

gyarawa
  • Agurguje batareda mun canja tsarin gudanar Da taron ba.
  • Umma agurguje haka?
  • Dawa yazo agurguje yatafi.
  • Kai mutanan agurguje sukazo amma dagajin labarin sai jikinsu yayi sanyi.

Manazarta

gyarawa