Agusta
AgustaAgusta (help·info) Ɗaya ne daga cikin jerin watannin, kuma shine wata na takwas (8) a jerin watannin kalandar Bature aturance ana kirashi da August. Kuma wata ne wanda ake samun ruwan sama sosai acikinsa.<ref>https://www.dictionary.com/browse/aljan?/ref>
Misalai
gyarawa- Abbas ya mutu a watan Agusta.
- An haifi Alhaji daya ga watan Agusta.
FASSARA
- Turanci: August
- Larabci: اغسطس